MUHIMMAN DARUSSA GA DUKKANIN AL'UMMA
(Hausa)
Littafin Muhimman darussa ga ɗaukacin al'umma na Sheikh Abdul’Aziz Ibnu Bāz - Allah Ya yi masa rahama - taƙaitaccen saƙo ne mai girman fa’ida, wanda babban malamin ya tsara domin ya zamo tushen ilimi ga daukacinmusulmai; ya tattauna tushen Addini a cikinsa da ginshiƙansa: Na abinda ya shafi Tauhidi da Imani da Musulunci, zuwa hukuncin tsarki (ɗahāra) da Sallah, da Ladubban Musulunci, da bayani kan abubuwan gargaɗi na shirka da saɓo, a kan salo mai sauƙi kuma mabayyani, yana dogara a kan ingantattun nassoshi daga Alƙur’ani da Sunnah, domin kusantar da aƙida da ibada ingantattu ga kowane Musulmi.
-
(Hausa)
Harshe
-
الشيخ عبد العزيز بن باز
Wallafar: