Lalle ne wannan Alƙur'ãni yanã shiryarwa ga (hãlayen) waɗanda suke mafi daidaita[1] kuma yanã bãyar da bushãra ga mũminai waɗanda suke aikata ayyuka n...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Al'hujurat
Yã kũ mutãne![1] Lalle ne Mũ, Mun halitta ku daga namiji da mace, kuma Muka sanya ku dangõgi da kabĩlõli, dõmin ku san jũna. Lalle mafĩfĩcinku daraja...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ku yi sahur, domin lallai akwai albarka a cikin sahur". [Ingantacce ne] - [Bukh...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: "Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - Ya ce: Yakai ɗan Ad...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: "Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne"....
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a bin...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Nu'uman ɗan Bashir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki n...