Littafin Hanyoyi masu amfani don samun rayuwa mai daɗi na Shaikh Abdurrahman bn...
Bayanai masu shiryarwa
Al'hujurat
Yã kũ mutãne![1] Lalle ne Mũ, Mun halitta ku daga namiji da mace, kuma Muka sanya ku dangõgi da kabĩlõli, dõmin ku san jũna. Lalle mafĩfĩcinku daraja...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Al'israa
Lalle ne wannan Alƙur'ãni yanã shiryarwa ga (hãlayen) waɗanda suke mafi daidaita[1] kuma yanã bãyar da bushãra ga mũminai waɗanda suke aikata ayyuka n...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ɗayanku ba zai yi imani ba, har sai ya sowa ɗan uwansa abinda yake sowa kansa"....
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah Ya ce: Dukkan aikin ɗan Adam nasa ne, sai azumi, lallai shi Nawa ne kuma...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya yi alwala sai ya kyautata alwala sannan ya zo Juma'a sai ya saurari hu...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Nu'uman ɗan Bashir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki n...
محتوى إرشادي شرعي لقاصدي المسجد الحرام والمسجد النبوي باللغات
Religious Resources for Visitors to Al-Masjid Al-Haram and the Prophet's Mosque in Multiple Languages
Daga Abu Umamah – Allah Ya yarda da shi – ya ce: -Naji Manzon Allah yana cewa: "Ku karanta Alƙur’ani domin zaizo ranar alƙiyama yana mai ceto ga ma’abotansa". [Ingantacce ne] - [Muslim ne ya ruw...